![]() |
---|
Bikin Umatu na ɗaya daga cikin manyan bukukuwa guda shida da ake gudanarwa a Onitsha Ado N'Idu duk shekara. Sauran sune Ajachi, Owuwaji, Ofala, Osisi-Ite da Ife-Jioku. Ana bikin Umatu ne lokacin da aka nomi masara ta farko. [1] Jama’a suna ganawa da Sarki (Obi) da shugabannin jajayen hulunansa (Ndiche) domin nuna farin ciki da albarkar noman masara. [2]